Cooking Instructions
- 1
Dafarko ki wanke naman zallansa akeso ki dafashi da spices,salt,onga,maggi,albasa kibarsa ya nuna sosai ki sauke ki juye a tray ya huce ki cicire jijiya da kitsen sai ki daka zallan naman ki ajiye aside
- 2
Kidaura ruwa kisa salt kadan da mai kadan kiyi boiling macaronin idan yayi karyayi luguf sai ki juye a colander ko babban Abu
- 3
Kiyi jajjagen kayan miya ki soyasu da spices,garam masala,onga sai kisa su maggi ki dauko dakakken naman ki ki zuba ki soyasu kisa ruwa kadan ki kara juyashi
- 4
Kisauke ki dauko macaronin kizauna kina zuba source din namankin kina juyashi har yashiga jikinsa gaba daya
- 5
Yana da dadi sosai idan kukaci baza kusake cin jollof na macaroni ba
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7511533
Comments