Cooking Instructions
- 1
Ki wanke tattasanki da albasa ki jajjaga da albasarki ki yayyanka cabege da carrot dinki.
- 2
Ki tafasa namanki ko kifi da magin ki sannan ki soya kayan miyanki ki da mai oil sannan kisaka ruwa kadan saboda idan sukayi yawa zata cabe bazata yi kyauba.
- 3
Idan yafara dahuwa sai kisaka taliyarki ya dauko nuna saiki saka cabege da carrot dinki ki motsa kibarshi yanuna.
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7963562
Comments