Simple Baked chicken

Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
Sokoto State

I really like gasassar kaza ,nafison kaza musamman akan nama,idan zansamu kaza akoda yaushe to bazangaji da itaba😀😀 #chickendishrecipecontest

Simple Baked chicken

I really like gasassar kaza ,nafison kaza musamman akan nama,idan zansamu kaza akoda yaushe to bazangaji da itaba😀😀 #chickendishrecipecontest

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hr 15mnt
4 servings
  1. 1whole chicken
  2. 2maggi
  3. 1/3 tspajinomoto
  4. 1/2 tspspicy pepper
  5. to tasteSalt
  6. Little water/little oil
  7. 2tomatoes, silced
  8. 1chopped green pepper
  9. 1chopped onion
  10. Chopped cabbage
  11. Little vinegar for washing
  12. To serve with yaji

Cooking Instructions

1hr 15mnt
  1. 1

    Zaki gyara kazarki ki wanketa da kyau,basai kinyankaba ahakan zaki barka,sai dai kawai ayankata kadan acire kayan cikinta sai ki wanke cikin da kyau

  2. 2

    Sa'annan ki samu wasu ruwa acikin roba ki zuba ma'u khal wato(vinegar) aciki sai ki kara wanke kazar da kyau

  3. 3

    Zaki bari kazar ta tsane nawani lokaci kadan

  4. 4

    Sai ki samu karamin bowl ki zuba spicy pepper da maggi da gishiri da magi fari ki zuba ruwa kadan ko mai saikiyi mixing dinsu

  5. 5

    Sai ki shafama kazar,musamman cikinta da kyau

  6. 6

    Zaki fara reheating oven dinki tukunna kafin kigama hada kazar,sai ki saka acikin ovendin kifara gasawa

  7. 7

    Zaki dinga dubawa lokaci zuwa lokaci har ta gasu

  8. 8

    Idan kazarki tagasu sai ki zuba albasa da green pepper da kika yanka akanta kisamu wani abu kirufeta,zakiji tana kamshi mai dadi

  9. 9

    Sai ki yanka idan kina bukatar hakan

  10. 10

    Zaki cita da yankakken tumatur da cabbage kisamu yaji mai dadi kici. Zaki yanki wani bangare nakasa kihada da albasa,cabbage, tomato kibarbada yaji kici hmmmm dadi bakadanba😋😋😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
on
Sokoto State

Comments

Similar Recipes