Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

2 servings

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke shinkafar tuwo ki jikata idan ta jika sae ki Nika tare da dafafiyar shinkafa

  2. 2

    Sai ki zuba ma kulun yeast, pinch of salt ki rufe for some hours

  3. 3

    Idan ta tashi saki zuba baking powder da yankarka albasa sae ki aza kaskon tuyar masar ki Rika zuba Mai kadan kina toyawa

  4. 4

    Zaa iyacin masar da vegetable soup Koh pepper soup

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sady Kwaire
Sady Kwaire @s31331412
on

Comments

Similar Recipes