Soyayyan dankali da kwai
Cooking Instructions
- 1
Ki fere dankali ki yanka sannan ki wanke kisa gishiri ki soya.
- 2
Ki fasa kwai kisa maggi, tumatir da albasa saiki soya. Naci da guntun pepper chicken.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
-
-
-
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
Fish papper Fish papper
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious ZUM's Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8210912
Comments