Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Twist macaroni
  2. Peas
  3. Sweet pepper
  4. Garlic
  5. Onion
  6. Maggi
  7. Seasoning
  8. Boiled meat
  9. Carrot
  10. Vegetable oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki dafa twist Macaroni ki tace,ki yanka karas,Koren tattasai,Koren wake dukkansu.sai ki wankesu

  2. 2

    Sai ki zuba mai a wuta ki soya jajjagen attaruhu,albasa,dan yar citta da tafarnuwa ki soya su sama sama.

  3. 3

    Sai ki dafa karas,Koren wake shima sama-sama ki tace,sai ki dako dafafiyar twist Macaroni ki zuba a cikin wannan soyayyen jajjage tare da dafafen namanki ki zuba ki rage wuta kina jujuyawa.

  4. 4

    Ki dan kara mai kadan ki zuba kayan lambu da kika dafa/yankawa ki dada rage wuta ki rufe ki dan basu mintuna,sai ki zuba kayan dandano ki kuma basu mintuna 3-5 sai ki sauke.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bint Ahmad
Bint Ahmad @cook_14347999
on
Kano NIGERIA

Comments

Similar Recipes