Fatan wake

Salma's_delicacies. @cook_14012494
by salma.s.Adam(ful@rny_classy_bites #kanostategoldenApron#
Fatan wake
by salma.s.Adam(ful@rny_classy_bites #kanostategoldenApron#
Cooking Instructions
- 1
Ki wanke nama Ki tafasa d kayan kamshi ki suya. Ki greeting kayan miya. Ki ynka alayyahu ki wanke..
- 2
Xaki xuba mai d kayan miya kissa maggi d curry ki xuba ruwa kisa nama ki gyara wake ki Zuba ki barshi y dahu sai har sai yayi laushi ruwan yayi kauri sai ki xuba alayyahu ki kashe wuta ki xuba a plate
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8438191
Comments (2)