Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki daura kwain ki a wuta ya dahu tsawon minti goma sha biyar sannan ki sauke

  2. 2

    A cikin tukunya ki zuba ruwa daidai yanda zai data miki taliyarki sannan kisa yankakken tarugu da albasa kisa mai kadan sannan kisa Maggi idan ya tafasa sai kisa taliyarki ki rude har ya dahu.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bilqees Kitchen
Bilqees Kitchen @cook_16388478
on
Gombe

Comments

Similar Recipes