Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Gyada
  2. Shinkafa
  3. Madara

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki debo gyadarki ki soya sama sama sai ki cire bawon ki gika

  2. 2

    Zaki debo shinkafar tuwo measurements in yazama daidai da gyadar,itama zaki jikata.

  3. 3

    Idan sun guku sai ki wanke su kisa su a blender ki markada sai ki tace

  4. 4

    Sai ki sa su a tukunya ki daura a wuta ki ta juyawa har sai yayi miki kaurin da kikeso,sai ki debo madarar ki ki samai ruwa ki dama sai ki sa a cikin kunin ki,ki sa sugar ki sha😋.ulala

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zahids cuisine
zahids cuisine @smyliekb01
on
Rijiyar Zaki,Kano State
cooking is my passion and I love trying new dishes
Read more

Comments

Similar Recipes