Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Dankali
  2. Kwae
  3. Maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki samu dankalin ki ki feraye shi ki dafa yayi laushi

  2. 2

    Zaki samu pan dinki kisa mai yayi zafi sae ki samu kwano ki fasa kwae ki samishi maggi ki kada ki dauko daffafen dankali ki zuba kadan ciki sae ki amfani da cokali ki sa a mai ya soyo

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
on
Bompai Kano
cooking is ma hobby
Read more

Comments

Similar Recipes