Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki samu rolling board da pin din ki dinga daukan slice bread din daya bayan daya kina flattening(fadada shi)dinshi da rolling pin din.

  2. 2

    Saiki samu mince meat dinki ko sardine ki jajjaga attaruhu da albasa da Maggi da curry ki soya sama sama

  3. 3

    Saiki dinga dauko bread din daya bayan daya kina zuba fillings din kina nannadewa kamar tabarma,idan kin gama saiki fasa kwai ki kada kina tsundumawa a ciki ki danne edges din sosai saiki soya a mai.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asmau Maikaba
Asmau Maikaba @cook_16090052
on

Comments

Similar Recipes