Share

Ingredients

  1. Doya
  2. Allayahu
  3. Albasa mai lawashi
  4. Kayan miya
  5. Mai
  6. leafCurry,tyme,Bay
  7. Dandano
  8. Gishiri
  9. Tafarnuwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko Zaki fareye doyarki ki yankata kanana,sai ki ajiyi shi.sai kizo ki sa manki a wuta idan yayi zafi sai kisa garlic inki da kayan miyanki,idan su soyu sai ki tsaida ruwa.

  2. 2

    Sai kizo kisa dandano,gishiri,tyme,curry,bayleaaf inki,kibar ruwan ya tafasa.idan ya tafasa sai kisa doyarki.

  3. 3

    Idan doyar takusayi sai kisa albasarki mai lawashi,bayan kamar minti 5 sai kisa allayahun ki,kibarta tayi kamar 3min sai ki sauke.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zahids cuisine
zahids cuisine @smyliekb01
on
Rijiyar Zaki,Kano State
cooking is my passion and I love trying new dishes
Read more

Comments

Similar Recipes