Share

Ingredients

6 servings
  1. 1Abarba madaidaiciya
  2. 3Danyar citta
  3. 7lemon tsami
  4. 1lemon zaki
  5. 2kofi sugar

Cooking Instructions

  1. 1

    A wanke abarba,lemon zaki da lemon tsami,a bare bawon abarba,a yanka lemon zaki da lemon tsami.

  2. 2

    A markada abarba da danyar citta,a matse ruwan lemon tsami da lemon zaki,a tace ruwan lemon

  3. 3

    A hade ruwan lemon wuri daya,a saka sugar yadda zai isa,a saka a na'urar sanyaya ruwa,a sha da sanyin sa.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
M's Treat And Confectionery
on
Zoo road,Kano,Nigeria
A Food biochemist by profession and a food lover by passion
Read more

Comments

Similar Recipes