Share

Ingredients

  1. Wake
  2. Attarugu
  3. Tattasai
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Manja
  8. Mangyada
  9. Albasa mailawashi
  10. Ruwan zafi
  11. Kwai

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke waken ki ki ciremai bayanshi sannan kisa attarugunki,tattasai n albasa ki kai nika.

  2. 2

    Sai kizo kisaka sauran ingredients inki a ciki harda ruwan zafi amma banda kwai,sai ki kawo ledanki ko gwangwani ki zuba kullinki kina sa kwanki a ciki.

  3. 3

    Sai kisa ruwan zafi a tukunya ki jera allalanki ki rufeshi ya dahu.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zahids cuisine
zahids cuisine @smyliekb01
on
Rijiyar Zaki,Kano State
cooking is my passion and I love trying new dishes
Read more

Comments

Similar Recipes