Jallop macaroni

CEO H&H milk candy @nafcy2016
Cooking Instructions
- 1
Dafarko xaku samu macaroni ki ajeyeta a gefe kixuba ruwa a tukunya
- 2
Kixuba dankali d spices dinki insuka fara tafasa ki sa mai
- 3
Saeki kawo macaroninki kixuba kijefa attaruhu kiyanka Albasa inkinaso ki jajjaga atturuhun inkuma bakyasan yaji kawae qamshin kikeso to kisa ahaka shikenan se ci
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
-
-
-
White rice & stew with Farfesun Banda White rice & stew with Farfesun Banda
Made for Sahur #1post1hope Mom mufeedah -
-
-
Chicken pepper soup Chicken pepper soup
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan.Aroma ZUM's Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9609948
Comments