Basmati rice and fish sauce served with fried chips&boiled egg

Nanah Abubakar(Asmeelurv)
Nanah Abubakar(Asmeelurv) @cook_14213522
Kaduna
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 100 gbasmati rice
  2. Tarugu&tattasai
  3. Boiled fish
  4. Oil
  5. cubeMaggi
  6. Salt
  7. Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki tafasa shinkafarki,sai ki sake maidawa kan wuta har sai yayi irin yanda kike so sai ki sauke

  2. 2

    Ki jajjaga kayan miya ki yanka albasa sai ki aje aside

  3. 3

    Ki gyara kifin ki,ki cire mishi kayar,sai ki daura tukunya a wuta ki zuba mangyada ciki

  4. 4

    Sai ki zuba albasa da curry kadan ki soya sama sama sai ki zuba kifin ki soya for 5mint

  5. 5

    Sannan ki zuba kayan miyar ki soya har sai ya soyu

  6. 6

    Sai ki saka maggi da gishiri ji juya ki barshi for 5mint sai ki sauke

  7. 7

    Kiyi serving da boiled egg da fried chips

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nanah Abubakar(Asmeelurv)
on
Kaduna

Comments

Similar Recipes