Noodles mai Hadi

Mimi's kitchen @cook_19429080
Umarnin dafa abinci
- 1
A soya jajjagen albasa,attaruhu,tafarnuwa a mai a soya sama-sama.A zufa a kadan a barshi ya dahu,dai a zuba taliyar yara tare da sinadaran karawa girki dandano.Sai a juya a rufe bayan minti 5-10 dai a sauke ana iya ci da Safe tare da shayi.#tnxsuad
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Sabon salon dafa Taliyar Noodles da alayyahu
#oneafrica wannan samfurin dahuwar taliyar noodles yana da dadi da saukin sarrafawa. Yarona ya kasance bayason cin abinci, amma idan nayi masa wannan taliyar yanaci sosai kuma yanajin dadinta. Askab Kitchen -
-
Taliyar noodles ta musamman Mai dauke da sausage
Wannan taliya Tana da dadi kuma bata da wahala wajen sarrafawa, iyalina suna jin dadinta. Askab Kitchen -
-
Scrambled noodles
Maimakon kodayaushe a dafa noodles a soya kwai a hada ga wata sabuwar dabara ku gwada zaku ji dadin shi Ummu Aayan -
-
-
Taliyar 'yan yara
taliyar yan yara tafi dafj idan ka dawo daga unguwa a gajiye kana jin yunwa kuma baka son yin girkiUm_esha
-
Indomie noodles
#backtoschool.duk da yaran mu basu fara zuwa ba mu ke zuwa.Allah yasa mu amfani abinda muke koya Ummu Aayan -
-
-
Taliyar 'yan yara
Nayi amfani da karas da yawa a girkin ganin lokacin shi ne,gashi kuma da matukar amfani a jiki ga kara lafiyar ido. M's Treat And Confectionery -
-
Spicy noodle
👌na dade rabon da in ci taliyar yara,kawai kwadayi ya tashi na mata irn wnn dahuwar🤣yayi dadi sosai💯 Afaafy's Kitchen -
-
-
-
-
Noodles
#nazabiyingirki.Noodles na wakilta ta saboda Ina Santa sosai ga sauki wajen sarrafa ta shiyasa ranaku daidai ne bana yinta dukda cewa ban fiya saka recipe dinta ba ga dadi a baki Ummu Aayan -
-
Gasasshen kifi
Wannan gashin kifi akwai dadi kuma zakiyi shi ne a abn suyar kwai ba lallai sae a oven ba ko gawayi. Dadinsa ya wuce misali...cikin kankanin lokaci zaki gamashi. Afrah's kitchen -
-
Taliyar Yara da hadin Kifi da koyi
Yarinya ta tana son wannan abinci sosai shiyasa nake dada mata Fancy's Bakery -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11177783
sharhai