Bread mai chocalate

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Yummy, nayi amfani da sprinkles nayi ado dashi, zaka iyasa kantu akai

Bread mai chocalate

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yummy, nayi amfani da sprinkles nayi ado dashi, zaka iyasa kantu akai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour gwangwani 2
  2. Sugar cokali 3
  3. Madara cokali 1
  4. cokaliYeast Karamin
  5. 1Flavour murfi
  6. Ruwan dumi
  7. Butter cokali 1
  8. Chocolate

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour sannan kisa butter ki murje, kisa sugar, madara, flavour da yeast sannan kisa ruwan dumi ki kwaba ki kneading sosai ki rufe

  2. 2

    Idan ya saki jikinsa minti 20 saiki dauko ki Kara kneading dinsa saiki gutsira kina sa chocolate aciki kina mulmulawa

  3. 3

    Sannan ki jera a bakin try, saiki dauko wani kwabin ki murza shi sannan ki yanka kiyi ado dashi

  4. 4

    Saiki ki kitse guda uku kina Sawa a jikin mulmulen

  5. 5

    Saiki shafe shi da madara, sannan ki gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes