Kayan aiki

  1. Yoghurt
  2. Apple 🍎
  3. Banana
  4. Ice cube

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki bare banana kiyanka to your desire, then ki yanka Apple Shima

  2. 2

    Seki sa yan kakkun 🍓🍑 din a cikin yoghurt din, asa ice cubes din a gauraya se Sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Iklimatu Umar Adamu
rannar
I love learning about kitchen from others and creating something new myself.
Kara karantawa

Similar Recipes