Kayan aiki

40mintuna
3 yawan abinchi
  1. Plantain 4 manya
  2. Gizzard
  3. Carrots
  4. Onions
  5. Carrots
  6. Seasoning and oil
  7. Tatase and tarugu

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Awanke gizzard a daura a wuta da albasa da Dan sinadaran qamshi. Inya tafasa a sauqe. Ayankashi dede buqata. Inyayi Sanya a soya a aje gefe.

  2. 2

    Ayanka plantain dede buqata, asoya a aje gefe.

  3. 3

    Ayanka carrots da onions dede buqata, a jajjaga kayan miyan, Asa Mai a wuta kadan, asa tatase,tarug adan soya. Se asa kayan miyan yadan soyu kadan

  4. 4

    Azuba carrots da onions din yayi minti 7, se asa plantain da gizzard din, a Dan juyasu na minti biyar. Se plate yazama ready.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Iklimatu Umar Adamu
rannar
I love learning about kitchen from others and creating something new myself.
Kara karantawa

sharhai (13)

Similar Recipes