Fusilli and Smocked salmon fish

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wanibi se ka tashi ka rasa mai zaka dafa , yaw de ga abunda na hadawa yara kuma suji dadinsa sosai

Fusilli and Smocked salmon fish

Wanibi se ka tashi ka rasa mai zaka dafa , yaw de ga abunda na hadawa yara kuma suji dadinsa sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 bagfusilli
  2. 1tatase
  3. 1attarugu peper
  4. 1onion
  5. 2garlic and 1 ginger
  6. 2maggi
  7. Curry
  8. Thyme
  9. Seasoning
  10. Mixed vegetables
  11. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na dora ruwa kan wuta daya tafasa senasa gishiri da oil kadan na zuba fusilli na barshi ya nuna sai na tsane

  2. 2

    Na dora tukuya nasa oil da albasa, nasa jajage tatase, attarugu, ginger da garlic na soya sana nasa maggi, curry, thyme da seasoning na kara soyawa

  3. 3

    Se NASA mixed vegetables da dafafe fusilli din na hade sosai sena barshi ma 3mn sana na sawke

  4. 4

    Na gasa salmon fish dina na hada dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes