Grilled tilapia fish and sauce

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana kifi yayi dadi babu magana 😋😋
#COOKEVERYPART
#WORLDFOODDAY

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3tilapia fish
  2. Blending spices (kaya yaji)
  3. Onions
  4. Tatase
  5. Attarugu peper
  6. Garlic
  7. Green and yellow pepper
  8. Maggi
  9. Curry and thyme
  10. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na wanke kifi da lemu tsami na tsaneshi nasa gishiri da kaya yaji nasa a fridge ma overnight, wana kaya yaji nakanyi blending dinsa dewa nasa a freezer duk sadan zanyi gashi kifi ko nama Sai na fito dashi nayi using, wana shine link din yadan nake hadashi

  2. 2

    Da gari ya waye sai nasa a oven na gasa

  3. 3

    Ma sauce din kuma na dora pan kan wuta nasa albasa, jajage tatase,attarugu peper da garlic na soya ma 5mn sai nasa curry, thyme da maggi na kara soyawa

  4. 4

    Sana na yanka green and yellow pepper na zuba a kanshi na barshi ma 2mn sai na sawke

  5. 5

    Na hada da kifi so delicious 😋😋

hade girke girke

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (10)

Similar Recipes