Umarnin dafa abinci
- 1
Bayan ruwan ki ya tafasa sai kisa indomie sannan ki zuba attarugu da karas.
- 2
Idan indomie ta kusa Yi sai ki zuba cucumber da green pepper
- 3
Sai ki fasa kwai sannan ki kada kwai a bowl ki sa Maggi da gishiri sannan ki yanka albasa.
- 4
Sai ki sa mai a frying pan idan yayi zafi ki soya.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Indomie with egg
idan ka dawo daga aiki kana jin yunwa baka da zabi sai na dafa indomie😋AA's kitchen
-
-
-
Yam with egg soup
Is vry delicious, it can be serve in morng or at night ,breakfast or dinner ummukulsum Ahmad -
-
-
-
Indomie
Indomie abinci ne mai dadi musaman idan akayi mata hadi tana da dadi sosai#sahurrecipecontest @Rahma Barde -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16842037
sharhai