Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki yanka dankalin ki tafasa kar ya dahu sosai sai ki ajiye a gefe
- 2
Sai ki yanka attarugu da albasa qanana,sai daura mai dai dai ki zuba tafarnuwa da jinja su dn soyu kadan sai ki zuba attarugu da albasa ki saka kayan kamshi da dandano sai kidan barsu su soyu sai ki dauko daffafen dankalin da karas ki saka,sai ki dauko yankaken tattasai,albasa,koren tattasai ki zuba sai ki saka wutar a qasa bayan mintuna kadan ki sauke.
- 3
Dankali mai Curry
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10027963









sharhai