Coleslaw

Zara's delight Cakes N More
Zara's delight Cakes N More @cook_16417326
Kano State

Ina yawan hada salad kalakala saboda megidana yanada diabetes,shiyasa na iya hadashi kalakala

Coleslaw

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ina yawan hada salad kalakala saboda megidana yanada diabetes,shiyasa na iya hadashi kalakala

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum uku
  1. Cabbage rabi
  2. Cucumber daya
  3. Kwai biyu
  4. Mayonnaise
  5. Cream salad
  6. Maggi daya
  7. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Sai ki hadasu waje daya a container sinki mekyau sai ki kawo mayonnaise, cream salad da salt da maggi ki hadesu waje daya ki juyasu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zara's delight Cakes N More
rannar
Kano State
Married, and living in dutse jigawa stateLove making delightful cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes