Wainar shinkafa da miyan jelar sa

Zara's delight Cakes N More
Zara's delight Cakes N More @cook_16417326
Kano State

Wainar shinkafa abinchi me dadi me kuma saukin yi,iyalina suna matukar kaunarta musamman a abinchin safe ko na dare

Wainar shinkafa da miyan jelar sa

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Wainar shinkafa abinchi me dadi me kuma saukin yi,iyalina suna matukar kaunarta musamman a abinchin safe ko na dare

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum hudu
  1. Shinkafa fara Kofi uku
  2. Nono ludayi daya
  3. Yeast cokali daya
  4. Sugar cokali uku
  5. Gishiri rabin cokalin shayi
  6. Baking powder cokalin shayi
  7. Man suya
  8. Farfesun jelar sa
  9. Albasa daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Jika shinkafarki ta kwana a ruwa,sai ki wanketa da safe kikai a markadomaki ita da albasa,sai ki saka mata nono da yeast ki ajeta a waje me zafi da zata tashi ko kiyi preheating na oven ki sata ta tashi,idan ta tashi sai ki saka sugar da gishiri da baking powder nan naki. Sai ki dora kanskon wainarki ki zuba mai ki fara soyawa,nidai nayi amfani da karamin nonstick na soya da shi.sai kiyi serving da miyar da kikeso nidai da cow tail pepper soup na hada.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zara's delight Cakes N More
rannar
Kano State
Married, and living in dutse jigawa stateLove making delightful cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes