Umarnin dafa abinci
- 1
Xaki dafa xobon ki da baqar kanwa yar kadan Sbd ya jire masa tsamin, ki barshi ya dahu na tsawon kamar 30min Sae ki xube shi acikin wani wurin daban
- 2
Idan ya huce Sae ki tace shi, ki saka masa qanqara da sugar yadda kkso.
- 3
Ki dauko cucumber ki ki wanke Sae kisa abin goge kubewa danya ko kiyanka cucumber ko kiyi amfani da hand greater ki niqashi Sae ki xube shi acikin xobon nki, ki juya shi. Enjoy!!!!!!!!!
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10062948




sharhai