White rice with shredded beef source

Sasher's_confectionery
Sasher's_confectionery @cook_sasher
Bauchi

Wannna girki yanada matukar dadi sai wanda ya gwada zai gane abunda nake nufi..nakoyeshine daga AYZA CUISINE nagode

White rice with shredded beef source

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Wannna girki yanada matukar dadi sai wanda ya gwada zai gane abunda nake nufi..nakoyeshine daga AYZA CUISINE nagode

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti hamsin
  1. Shinkafa Kofi daya
  2. Naman rago
  3. Koren tattasai
  4. Black pepper
  5. Jan tattasai
  6. Soy source
  7. Kayan dandano
  8. Paprika
  9. Corn flour
  10. Mangyada

Umarnin dafa abinci

minti hamsin
  1. 1

    Dafarko nazuba ruwa a tukunya bayan ya tafasa saina zuba shinkafata dama na wanketa tas sannan na rufe tukunya nabarta ta nuna

  2. 2

    Bayan bvayaabayYanda nayi source dina kuma mangyada nasaka a pan saina zuba albasa sannan nasaka namana Dana yankasu dogaye saina Dan soya na mintu uku

  3. 3

    Daganan nazuba kayan dandanona nazuba paprika black pepper, sai ruwa saina gauraya nabarshi na minti biyu dagannan saina zuba soy source dina nasake gaurayawa saina dauko koren tattsai da Jan tattsai Dana yankasu suma dogaye irin shape dinda na yanka naman saina zuba.

  4. 4

    Bayan nan saina kwaba corn flower da ruwa nazuba ina gaurayawa daidai kaurin danakeso, idan mutum yanaso haka zai iya bari idan kuma yanaso da kauri sosai zai iya kara corn flour din

  5. 5

    Wannan source yanada matukar dadi saiwa baki na musamman zan dingayi Ku gwadashi zakubani labari karku manta day in like

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sasher's_confectionery
rannar
Bauchi

sharhai

Similar Recipes