Pizza din nama da dambu

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

#NAMANSALLAH...girkinnan akwai dadi musamman a wannan lokaci sae asha da tea.

Pizza din nama da dambu

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

#NAMANSALLAH...girkinnan akwai dadi musamman a wannan lokaci sae asha da tea.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour Kofi daya
  2. Yeast karamin cokali daya
  3. Gishiri dan kadan
  4. Sukari cokali daya babba
  5. Madara cokali daya babba
  6. Butter cokali daya babba
  7. Pizza sauce
  8. Tumatir
  9. Attaruhu
  10. Mai
  11. Maggi
  12. Abubuwan daurawa a saman
  13. Albasa
  14. Tattasai
  15. Nama
  16. Dambu
  17. Koren tattasai
  18. Dafaffen karas

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour ki zuba a roba kisa sukari,gishiri,butter,yeast,madara ki juya, sae ki kwaba da ruwan dumi.ki rufeshi ya tashi.

  2. 2

    Sae ki hada sauce ki markade tumatir da attaruhu da albasa ki soyasu.

  3. 3

    Ki yanka albasa, karas,tattasai, lawashi

  4. 4

    Sae ki dauko kwabin da kikayi ki zuba shi a abn gashin pizza ki fadadashi sannan ki zuba sauce ki shafe koina dashi

  5. 5

    Sae ki kawo su albasa da tattasai da lawashi da nama da karas ki zubasu

  6. 6

    Ki saka a oven ki gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes