Faten wake da plantain

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Mamu
Mamu @1981m
Lagos

Gaskiya bancikason wake zalla ba, shine nasarrafashi tare da plantain , kuma yayi dadi sosai

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

mutum biyu
  1. 2 kofinwake
  2. Kayan miya da'aka daka
  3. 4plantain
  4. 15yankakken Nama
  5. 1Albasa babba
  6. 3koren tattasai
  7. 5cokalin Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nazuba manja a tukunya nasa albasa nasoya, nakawo kayan miya na soyasu har suka soyu, nazuba ruwa madaidaici, nasa gishiri da sinadaran dandano har ruwan yatafaso, kodama wakena surfaffene nakara wankewa naxuba ciki nabarshi yayita dahuwa.

  2. 2

    Danaga yakusa dahuwa na yanka albasa da koren tattasai na xuba aciki, daya dahu nasauke, shikuma plantain dina na yanka na soya amai, namana shima natafasa ba soye, dana gama najera a plate.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes