CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Nama mai yaji(pepper meat)
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Nama mai yaji(pepper meat) ainihin hoton girkin

Nama mai yaji(pepper meat)

Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
Kano

Nama mai dadi da zaka iya daurawa akan abinci kala kala,ga saukin yi #NAMANSALLAH

Nama mai dadi da zaka iya daurawa akan abinci kala kala,ga saukin yi #NAMANSALLAH

Kara karantawa

Nama mai yaji(pepper meat)

Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
Kano

Nama mai dadi da zaka iya daurawa akan abinci kala kala,ga saukin yi #NAMANSALLAH

Nama mai dadi da zaka iya daurawa akan abinci kala kala,ga saukin yi #NAMANSALLAH

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Nama
  • Mai
  • Attarugu
  • Tattasai
  • Albasa
  • Dandano
  • Kayan kamshi
  • Kawata nama
  • Salad
  • Tumatur
  • Kokumba
  • Albasa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki daura naman ki zuba kayan kamshi da dandano ki barshi ya dahu yayi taushi

    Nama mai yaji(pepper meat)matakin girki1 hoto
  2. 2

    Idan yayi sai ki daura mai a wuta ki soya naman tas

    Nama mai yaji(pepper meat)matakin girki2 hoto
  3. 3

    Sai ki zuba mai kadan a pan ki saka albasa da kayan kamshi

    Nama mai yaji(pepper meat)matakin girki3 hoto
  4. 4

    Sai ki zuba attarugu da tattasai da dandano ki barsu su soyu bada yawa ba

    Nama mai yaji(pepper meat)matakin girki4 hoto
    Nama mai yaji(pepper meat)matakin girki4 hoto
  5. 5

    Sai ki dauko soyayen naman ki zuba ki juya, shikenan kin gama,zaki saka naman a gefen abinci ko ki saka tare da ganye irin nawa

    Nama mai yaji(pepper meat)matakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
rannar August 21, 2019 23:53
Kano
I love cooking and it's my hobby
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Nama Mai Spicy Tattasai

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Dambun nama
  2. Kilishi
  3. Semovita cake
  4. Custard cake
  5. Farfesun Ganda Na Fatar shanu Me hadin kayan kamshi
  1. Farfesun Ganda Na Fatar shanu Me hadin kayan kamshi
  2. Cookies
  3. Steak rolls
  4. Ferfesun Naman kai na saniya
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10341600
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close