Semovita cake

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 1/2 cupsSemovita
  2. 1/2 cupButter
  3. 1/2 cupSugar
  4. 3Egg
  5. 1 tspVanillah
  6. 1/2 cupButter milk
  7. Baking powder 1/2 tbsp baking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisamu roba kisaka butter da sugar ki murza sai ya narke,sai ki fasa kwai daya baya daya kina juyawa

  2. 2

    Sai kisa 1/2 cup garin semovita ki juya, sai kisa butter milk rabi,sai kisake saka 1/2 cup na semovita,sai ki juye sauran butter milk dinki,sai kisaka vanillah,kisaka sauran 1/2 cup semovita,sai baking powder,ki juya ya game,sai kisaka pan kiyi baking 180° 30 minutes

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Delu's Kitchen
rannar
Sokoto State
My name is Aisha Delu Aliyu known as Delu's Kitchen ,I love cooking ,cooking is my fav....
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes