Farfesun Ganda Na Fatar shanu Me hadin kayan kamshi

Mss Leemah's Delicacies
Mss Leemah's Delicacies @Leemah

#NAMANSALLAH Duk abunda kk samu da salla Kiyi kokari kiyi amfani dashi tahanyar sarrafasa ta hanyar data wadata Wasu fatar kawai ce Allah yabasu ikon Samu danhaka Dadan kayan hadinki kalilan ki gyara abarki kumore , ina mutukar son farfesu arayuwata shiyasa na gwada wanan da Ganda #Namansallah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fatar Shanu Wanda aka babbake
  2. 1Albasa
  3. Tarugu 6 me Yaji
  4. Citta
  5. Kirfa
  6. Curry
  7. Thyme
  8. 4Maggie
  9. cokaliGishiri Kwatan
  10. Ruwa wadatatce

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Bayan An babbake miki fatar an kankare bayan seki yayyanka kisaka A ruwa Acikin Roba kijikasa kamar kwana 2 Dan yayi laushi Kullun xaki rinka chanxa masa ruwa safe da dare, A ranar da xakiy farfesun Seki wankesa sosai har cikin da Sosan waya Kisake wankewa sesai

  2. 2

    Seki Dorasa a tukunya Karkisa komai se Ruwa da chokali da Citta kimasa tahuwar farko se ya tsotse Ruwan tukun

  3. 3

    Bayan ya tsotse sekisaka fresh Ruwa kuma kikawo kayan kamshi su curry dasu Maggie da jajjagen tarugunki kisaka dasu kirfa dinki ki yayyanka albasa kirufesa yayta dahuwa

  4. 4

    Se asaka shi a plate aci dadi lfy 😍😍🤗 aci ahankali Dan akwai yaji kar abawa yara kanana se an wanke musu yajin

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mss Leemah's Delicacies
rannar
My mom is My Inspiration and also my teacher growing up seeing her cook some amazing traditional Dishes make me fall in love with cooking , My Dream was to become a food critic Insha Allah, I love cooking/Baking😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes