Gurasa mai kwai

Delu's Kitchen @delu2721
Kitchenhuntchallange inason cin gurasa ban gajiya da ita saboda dadinta
Gurasa mai kwai
Kitchenhuntchallange inason cin gurasa ban gajiya da ita saboda dadinta
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu roba ki zuba komai banda kwai,kiyi masa kwabin fanke haka kibarshi minti 20 ya tashi,idan ya tashi sai ki kada kwai guda biyu ki zuba cikin kwabin sai ki sake kwabawa ya game
- 2
Sai kisa kaskon suya Wanda bai kamawa,sai kisa luddayi kina diba sai ki zuba ki buda haka,sai ki bari dayan gefen yayi sai ki juya gefen guda yayi
- 3
Sai ki dauko gurasa,ki shafa ketchup,ki zuba kuli,yaji,tumatur,albasa,cucumber sai ki nade ki raba gida biyu aci lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11994837








sharhai