CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Russian pancake
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Russian pancake ainihin hoton girkin

Russian pancake

Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
Kano State

Russian pancake

Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
Kano State
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Nikaqqen nama
  • Maggi
  • Albasa
  • Attarugu
  • Kayan kamsshi
  • Filawa
  • Madara
  • Kwai
  • Sikari
  • Mayonnaise
  • Ketchup
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zamu samu filawarmu mu zuba mata sikari,madarar ruwa,kwai semu kwabata kmr kwabin wainar filawa ammn karya kaita ruwa

  2. 2

    Saimu dakko namanmu mu gyara musa masa kayan kamshi da su attarugu da albasanmu mu hadasu mu soya su

  3. 3

    Saimu dakko kwabebben fawannan namu mu dora kaso a wuta(nonstick) mushafa mai kadan ajiki saimu zuba filawan aciki idan karyayo kairin normal pancake 🥞 idan mukaga saman ya soyu semu juya kasan ma y soyu

  4. 4

    Saimu dakko namanmu semu zuba mayonnaise en da ketchup dinmu akai semu rufeshi

  5. 5

    Shikenan russian pancake enmu y kammala😋

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
rannar April 17, 2020 10:59
Kano State
Its not a big deal for me to write a whole note for my luv with cooking......I love cooking food more than expectation.
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Pancake

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Millo dalgona
  2. Basmati jallop rice
  3. Kwalliyar doughnut(glazing)
  4. Shinkafa da miya
  5. Braided dublan
  1. Damdun tsakin masara
  2. Gasassan kifi mai sauce din dankali
  3. Hadin kankana
  4. Pasta
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12154329
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close