Hadin kankana

zuby's kitchen
zuby's kitchen @zubys9345
kaduna

Akwai dadi sosai ko kankanr ba xaki dalilin dabinon see abin yy armashi ga qarin kuzari.kwadashi a yau👍

Hadin kankana

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Akwai dadi sosai ko kankanr ba xaki dalilin dabinon see abin yy armashi ga qarin kuzari.kwadashi a yau👍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kankana rabi
  2. 12Dabino guda
  3. gwangwaniMadara
  4. 4Kanunfari guda

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke kankana ki fere ki yanyanka kisa a Dan baho seki sa wuqa kibqara caccakawa yanda xasu xama kanan ki daka dabino d Dan kanunfari Amma ki fara daka kanunfarin yy laushi.see ki xuba a kankanar kisa a fridge in xaasha ki diba kisa tsiyaya Madara akai see Sha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zuby's kitchen
zuby's kitchen @zubys9345
rannar
kaduna
hello dearis i am zubaidat muhammad am called zubycool by my pals,cooking is in my blood if i can make it u can make it better so keep trying,tnx
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes