Jamaican Guinness punch

Beely's Cuisine @cook_17311217
Jamaican Guinness punch
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga kayayyakin danai amfani dasu
- 2
Xaki juye madarar ruwan gwangwani biyu kihada da maltina seki xuba condenced milk dinki acikin gwangwanin madarar ruwa kijuye aciki
- 3
Kisa vanilla flavour da cinnamon kadan kisa a fridge yayi sanyi
- 4
Wannan hadin yanada dadon haske kuma idan kikabi measurement din kika hada idan kinasha baxakiji dandanon maltina ba idan kuma kikaji dandanon maltina to gaskiya beji kayan hadiba, asha dadi lfy😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12175422




sharhai