Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Danyan kifi
  2. Attaruhu
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Tafarnuwa
  6. Daddawa
  7. Mai&spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dafa shinkafarki kisata a food flacks

  2. 2

    Sai ki dauko kifinki kiwankeshi sosai musamman kansa inkingama sai ki ajiyeshi ya tsane, sai kidora tukunyarki akan wuta kisa mai sai ki dauko attaruhunki dama kinwake kinjajjaga sai kijuyeshi kisoya sama sama sai kisa ruwa Dan kadan kisa Maggi d daddawa

  3. 3

    Sai kibarta tadaho bayan nan sai kisa spices d tafarnuwa kidauko kifinki kinasawa a roman ahankali harkigama sawa, sai ki dauko albasa kiwanketa kiyanka akai, sai kirufe tukunyar, akula wajan dahuwar kifi bayasan wuta d yawa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
rannar
Hadejia

sharhai

Similar Recipes