Spring rolls
Yana da dade mussaman fa breakfast
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu rubber ki me kyau kisa flour ki da gishiri Dan kadan da baking powder se ki kwaba shi ruwa ruwa
- 2
Se kuma ki yanka cabbage dinki da carrot da albasa se ki sa su a tukunya ki tsane su se ki sa maggi da spicy a chiki
- 3
Se dauko flour dinki ki gasa a frying fan
- 4
In kin gama se kisa fillings diki a chiki ki soya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Spring rolls
Spring rolls yn da dadi sosae duk da kansacewa nafi son samosa akan shi Amma naji dadinsa sosae .#yclass Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Spring rolls wraps
Yadda nakeyin spring rolls wraps dina cikin sauki wannan recipe din zai Baki 16pcs da izinin ubangiji in Baki samu marasa kyau ba Sam's Kitchen -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12175441
sharhai