Jollof spags

ummukulsum Ahmad
ummukulsum Ahmad @cook_20521409
Abuja

Girki mai dadin gaske

Jollof spags

Girki mai dadin gaske

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Spaghetti
  2. Manja
  3. Onga
  4. Attarugu
  5. Albasa
  6. Maggi da gishiri
  7. Spices
  8. Garlic
  9. Crayfish powder
  10. Mangyeda

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki daura tuknya a wuta kixuba ruwa, inya tafasa,sai ki xuba spaghetti naki a ciki sai ki sa mangyeda kadan saboda kar ya kama jikinsa, sai kibarshi like 7mints haka for perboil, sai ki sauke ki wonke kiajiye a gefe

  2. 2

    Sai kidauko sukayan miyanki ki markada su,sai kixuba manja koh mangyeda a tukunya sai ki soya, sai ki kawo kayan miyan dakika markada ki xuba kisoya su,inyayi sai ki xuba ruwa kadan sai ki kawo su maggi da gishiri da spices naki da crayfish powder da garlic powder naki kixuba daidai yenda kikeso,sai ki barshi ya tafasa, sai ki kawo perboil spaghetti naki ki juye a ciki sai ki rufe, kibarshi yayu kaman 10mints haka, saiki duba inyayi laushi yenda kikeso, sai kisauke.

  3. 3

    Inkuma baiyi laushi ba sai ki barshi a wuta, sai ki rage wutan sosai yenda bazai kama ba...shikenan..........

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummukulsum Ahmad
ummukulsum Ahmad @cook_20521409
rannar
Abuja
innason dafa abinci kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes