Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Madarar ruwa gwangwani 2
  2. condensed milk cikin gwangwanin madaraa1
  3. Maltina guda daya
  4. Pinch of cinnamon
  5. Vanilla flavour cokali 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kayayyakin danai amfani dasu

  2. 2

    Xaki juye madarar ruwan gwangwani biyu kihada da maltina seki xuba condenced milk dinki acikin gwangwanin madarar ruwa kijuye aciki

  3. 3

    Kisa vanilla flavour da cinnamon kadan kisa a fridge yayi sanyi

  4. 4

    Wannan hadin yanada dadon haske kuma idan kikabi measurement din kika hada idan kinasha baxakiji dandanon maltina ba idan kuma kikaji dandanon maltina to gaskiya beji kayan hadiba, asha dadi lfy😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Beely's Cuisine
Beely's Cuisine @cook_17311217
rannar
Kaduna
Bilkisu habibu also kwown as mmn afnan married wit 2 kids, A dental therapist by profession.hav too much passion for cooking 😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes