Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki sirfa wakenki ki wanke kicire dattin waken fes saiki saka wankakkun kayan miyan tattasai tarugu albasa tafarnuwa saiki markada yanuku sosai.
- 2
Saiki kawo maggi gishiri kadan kizuba kisaka curry thyme kiyanka daffaffen kwai aciki saiki saka man gyada ki jujjuya suhadu sosai saiki kawo leda ki kukkulla saiki saka a tukunya kirufe domin yadaho.
- 3
Daganan idan kkayi haka kin kammala moi moi dinki.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13843901




sharhai