Cookies

Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
Ina matukar son cookies😋😋bana taba gajiya dayinsa..ga Dadi ga sauqin sarrafawa
Cookies
Ina matukar son cookies😋😋bana taba gajiya dayinsa..ga Dadi ga sauqin sarrafawa
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xa,a tankade flour asaka a roba me fadi
- 2
Se a narka butter yadawo ruwa,a kada kwai awani kwano se,a Xuba butter dinda aka narka axuba flavour da sugar akada gaba daya
- 3
Se a juye acikin flour,ajujjuya ya hade jikinsa,se a raba biyu rabi asaka cocoa powder a Kara juyawa ya hade jikinsa kamar haka
- 4
Se a dinga gutsura ana masa shape yanda akeso,se a Shafa butter kadan a baking tray kamar haka ajerasu👇
- 5
Asaka a oven idan yayi xefara qamshi,se a sauke..aci Dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15427840








sharhai (4)