Dublan

Dublan tun muna yara idan zaayi buki anayi a gida amma da baya aka bar yi sede a tafi wirin masu sanna a sawo yanzu alhamdulillah komai yazo cikin sauki idan kina marmari yinkawai zakiyi kici da yara
Dublan
Dublan tun muna yara idan zaayi buki anayi a gida amma da baya aka bar yi sede a tafi wirin masu sanna a sawo yanzu alhamdulillah komai yazo cikin sauki idan kina marmari yinkawai zakiyi kici da yara
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tankade filawar ki kisaka sugar gishiri
- 2
Sannan kisa mai da baking powder
- 3
Se ki saka ruwa kadan kada kina mulkawa har ya dena laqewa a hannun ki ki rufe ki bashi kaman minti 30
- 4
Ki murza da rollin pin ko kwalba haryayi palepale sosai se ki yanka ki nada yadda kikeso
- 5
Idan kin tara se soyawa ga wasu zabi nan kala kala a qasa
- 6
Ki tsaga 2 se ki yanka daga tsakiya kada ki kai karsheki nade
- 7
Zefito haka sannan ki soya
- 8
Shi kuma wannan zaki yanka sala sala se ki hada 3 wuri daya
- 9
Sannan kiyi kitso ki hada bakin se ki soya
- 10
Shi kuma wannan irin na maman Jaafar zaki yankasu round sannan kisa hannu ki tsuge tsakiyyan
- 11
Da kin tsame daga mai yana da zafin nan zaki saka cikin ruwan sugar se ki tsame ki barbada ridi ko habbatu sauda ko duka
- 12
Shikuma ruwa suga idan zakiyi kisa ruwa a tukun ya ki zuba sugar ki motsa ya narke
- 13
Sannan kisaka ruwan lemun tsami idan kina da min ki jefa se ki barshi yayi ta dahuwa har yayi kauri se ki kashe ki barshi ya huce sannan kisaka dublan lokachin da takeda zafi
- 14
Yanzu de dublan ta kammala ga hotuna kusha kallo kafin ku gwada 😅
- 15
- 16
- 17
Similar Recipes
-
Dublan
Dublan Yana daya Daga cikin kayan mu na gargajiya gashi yanada dadi da saukin yi Shiyasa nake son sa, mata da yawa nason yinshi amma saboda rashin injin taliya sai su hakura, to yanzu ga wata hanya da zakuyi abinku a saukake kuma a zamance yadda zai kayatar.#DUBLAN. Rahinerth Sheshe's Cuisine -
Dublan
#DUBLAN A kasarmu tagado Nigeria a Arewacinta mukanyi dublan ne a lokutan biki wa amarya yanacikin kayan garar biki da akanyiwa amare 😍😍😘😘 Mss Leemah's Delicacies -
Dublan
#DUBLAN.dublan wani nau'in kayan zaki ne da ake yin shi da flawa a kasar hausa a raba lokacin biki,suna ko sallah.Musamman a biki yana daya daga cikin kayan garan da ake ji da shi,duk a kayan gara nafi son dublan. mhhadejia -
-
Dublan
A gaskiya ina son dublan sosai saboda garas garas din d yake a baki sannan kuma ga xakin suga hade d dan tsami tsamin lemo tsami nakasance tun a da in ankawo gara yana daga cikin abinda yake burgeni ga wata yar hanya yar uwa d xaki bi domin ki kawata dublan dinki ki bashi shape mai kyau kudai kawai ku gwada #Dublan mumeena’s kitchen -
Dublan
Dublan snacks ne na gargajiya yawanci hausawa na yinsa wajen biki a cikin GARA, yana d dadi sosai ga sauki 🥰 alhamdulillah wannan shine karo n farko dana tabayin dublan and finally na samu abunda nake so💃🥰 hope you all try and cooksnap me😅 jzkllh khair @jaafar @jamitunau @Ayshat_Maduwa65 and all cookpad authors bismillah ku 🥰 Sam's Kitchen -
Dublan
Gasar #Dublan... Shidai Dublan Anayinshine domin Nishadi dakuma jin dadin Rayuwa.. Akuma alaadar Hausa sukanyiwa Amarya.. Mum Aaareef -
Kitsattsen dublan
#FPPCNaga wannan girki tun wajen watanni 9 baya a wajen princess amrah lkcn ana cikin gasar dublan ya bani sha'awa amma sai nk jin kmr zai bani wahalar yi😩sai ynx na tattara qarfin gwiwar gwadawa......gashi dai bai samu wani hoton kirki ba amma muna godiya da gudummawarta garemu❤💥 Afaafy's Kitchen -
Dublan
#dublan Yanada dadi zaki iya bawa baki ko ayi kayan gara dashi koki kai wa mutane kayan sannu da shanruwa. Nafisat Kitchen -
Tsala
Jinjina ga ayzah,gurinta na samu recipe din nan inason tsala sosai shiyasa nake son zuwa hadejia na tuna muna yara idan munje muna cin shi da yajin kuli a karin safe. mhhadejia -
-
Cake Mai simsim (ridi) da habbatus sauda
Wannan cake idan kinayiwa yara Yan makaran kihuta💃💃💃🍰 ummu tareeq -
Dublan din alkama
#DUBLAN na gwada sarrafa garin alkama wajenyin dublan kuma naji dadinta matuka Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) -
Dublan
Dublan nau 'i ne na snacks din hausawa mafi yawancin ana amfani dashi ne a kayan gara.sae dae wannan yazo da wani shape na dabam wato shape din ganye 🍂 Zee's Kitchen -
Mayonnaise - Bama
Cikin sauki kiyi abin ki babu ruwan ki da sayen na kwalba ga sauki ga dadi ga karin lafia . Jamila Ibrahim Tunau -
Nan bread da ferfeaun kafan shanu
Yana daya daga cikin abincin da maigida yafiso sosai shiyasa ina yawan yimasa shi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Dublan
Wananan girki na dublan yayana da dadi musamman wajan biki ko taron suna haka yara najin dadin sa Haleema Babaye -
Dublan a zamanance
Dublan ya kasance daya daga cikin snack na bahaushe Wanda yawanci yan arewa keyi a bukukunansu ko a gidajensu maya's_cuisine -
-
Kambu da madi
Shidai kambu Wani local bread ne Wanda mukatashi mukagani anayi akatsina tunmuna yara Dan yanzu gaskiya mutane subar yinsa donot duk ya maye gurbinsa,ada akwai Wani gasko da Ake gasa kambu ana gasashi kan garwashi ,ko marfi. Kwano Amma yanzu zamu iyayi afryfan ko mu gasa ummu tareeq -
French Toast
Wannan shine girki na na 200 akan Cookpad💃🏽💃🏽💃🏽Akuun muna son a gwada sabon girki bambamchinshi da normal toast shine madara da ake sama kwai Jamila Ibrahim Tunau -
Bredi mai laushi(soft bread)
Wannan bredin yanada dadi sosai gakuma laushi kuma musamman idan aka hadashi da shayi kokuma lemo mai sanyi#BAKEBREAD TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Dublan
#dublan .gaskiya ina.son dublan sabida yana.da Dadi sosai .Kuma yarana da mijina suna sunsa sosai .haka mamata tana sonsa .yana Da.di wajan motsa baki .kunaci Kuna fira. Hauwah Murtala Kanada -
Samosa
Shekaru 20 baya da suka wuce, bamusan samosa ba qasar Hausa. Amma yanzu ta zame muna jiki, ga Dadi ga qarin qarhi da lahiya a jiki. Yara da manya duk suna sonta. Walies Cuisine -
Hikima(tayota)
Hikima na daga cikin kayan tande tande da akeyi da fulawa kamar su dublan da chinchin da sauransu. mhhadejia -
-
Mocktail
Wannan lemun da aka koyar damu wurin cookout ne ga Dadi ga sauqin hadawa. Mun gode sosai Aunty Jamila Allah yasaka da mafificin alkhairi. Team Sokoto love you so much💖 Walies Cuisine -
Hanjin ligidi
#ALAWA hanjin ligidi shima alawa ne da akeyi na gargajiya da sikari da lemun tsami ko tsamiya yara na son shi sosai. mhhadejia -
Kwalliyar doughnut(glazing)
Wannan ado da akewa doughnut a sama yana kara mata armashi ga mai ci, muna da hanyoyi da zaabi ayi wannan kwalliyan da sinadari shine yau na dauko muku daya daga ciki... Chef Leemah 🍴 -
Nakiya
Yau Allah ya nifa nayi Nakiya ban taba yi ba don tunanina tana da wuya kuma da muna yara duk zaayi buki se an kawo nakiya amma yanxu anrage yin ta yakama mu dawo da kayan gargajiyar mu masu qarin lafia #nakiya #gargajiya #buki Jamila Ibrahim Tunau
More Recipes
sharhai (11)