Umarnin dafa abinci
- 1
A gyara gyada asa a roba sannan a hada kwai sugar da dan gishiri kadan a kada har sai sugar y narke
- 2
A zuba kwai kadan akan gyadar a jujjuya sai a barbada flour Aci gaba da juyawa a qara kwai then flour har sai hadin y lullube gyadan
- 3
A rarraba wadanda suka hade,a soya da mai har yyi golden brown amma ba'a cika mishi wuta don gyadar ya soyu.
- 4
Aci dadi lpia
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15953725




sharhai (2)