Masa da gashashe kifi da yaji

Maman jaafar(khairan) @jaafar
Naji ina marmari masa nai yasa nayishi sharp sharp
Masa da gashashe kifi da yaji
Naji ina marmari masa nai yasa nayishi sharp sharp
Umarnin dafa abinci
- 1
Wana shine link din yadan nayi masa
- 2
Wana kuma link din yadan nakeyi gashi kifi
hade girke girke
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Kunun shikafa
#gargajiya#womensmonth happy women month ma family na na cookpad ,wana kunun shikafa lokacin da muke yara inda mu dawo daga makarata muna jin yuwa yayi daidai da mamamu ta dora tuwo shikafa shine take hadamuna shi sharp sharp musha yaw na tuna da yan uwana da mamana ina missing dinku sosai musaman my lovely mummy Allah ya karamiki lafiya da yawanci rai mai albarka yasa nazo nagana dake shekara 10 kena rabona da na tabaki najiki kusa dani 😭😭😭😭 zaman aure ya kaini nisa dake 😭😭😭 Ina missing dinku sosai Allah ya bamu lada ya karamuna hankuri zaman gidan mazajemu Maman jaafar(khairan) -
Masa da Sugar
#TEAMBAUCHI.#OLDSCHOOLMasa da sugar akwai dadi Muna Yara munfi sonta haka. Iklimatu Umar Adamu -
Soyaye kifi
Na tashi yaw sai naji ina marmari ci kifi shine na soya da kadan naci dayaji kuma naji dadinsa , Allah ya kara rufamuna asiri duniya da lahira yayiwa mazajemu budi na halal mai albarka Maman jaafar(khairan) -
Crunchy coconut snack
Naji ina marmari sa wani Abu a bakina shine nashiga kitchen na hada wana snack din Maman jaafar(khairan) -
-
-
My signature Masa&sinasir
Sirrin kyakykyawar masa shine kada ki bari qullunki ya tashi da yawa (over raising) Ayyush_hadejia -
Sponge Masa da miyar taushe
Masa nadaga cikin abincin da nafiso a abincin mu na gargajiya #hausa delicacies#waina Khayrat's Kitchen& Cakes -
-
-
-
-
-
-
-
-
Tuwo shikafa miyar kuka
#gargajiya miyar kuka dai miyace na hausawa dake da dadi ci da kowani tuwo Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
Masa yar Gida
Masa mai Kayan hadi kuda ukuKu hada ta kuji dandano mai dauke hankalin mai Gida 🤗 umayartee -
Semovita Masa
Ina son canza Wani Abu da semovita yau nace bari inyi masa ku gwada Dan akwai dadi. Safmar kitchen -
Roti bread nd beans sauce
Bread India recipe sunaji dashi yanada dadi ga laushi uwar gida kigwadanafisat kitchen
-
Masa (masan shinkafa)
Masa abincin gargajiyane da akeyinshi na ci a gida ko tarban baqi. sufyam Cakes And More -
Masa da miya
Masa Masa Masa tun banason Masa har na Fara sonshi Dan shine favorite breakfast na oga, tun inayin baya kyau har na Zama gwana gunyin Masa alhamdulillah. Karla taba give up a rayuwa,. Idan har Zan iya Masa tayi Kya haka toh Ina Mai tabbatar muku ba wadda bazai iyayin ba. Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15772163
sharhai (7)