Miyar gyada

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Domin cin Danwake

Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaki gyara gyadarki sai ki soyata ki bushe ki bayar a markada ba tare da ruwa ba.

  2. 2

    Sai ki dibi Dede Wanda zakiyi amfani dashi kisa a tukunya kisa ruwa ki gauraya sosai sai ki daura a low heat, ki barshi ya dahu a hankali.

  3. 3

    Idan ya kusa nuna sai kisa albasa da maggi.

  4. 4

    Wasu nasa kayan miya amma nide bana so.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

Similar Recipes