Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Macaroni
  2. Markaden tattasai
  3. maggi
  4. Mai
  5. Alayahu
  6. Curry
  7. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A soya markaden tattasai da mai

    A zuba ruwa ayi sanwa

    Idan ta tafasa a zuba Maggi da curry

    Sanna azuba macaroni idan takusa da huwa a zuba a layahu a rufe


    Idan ta tsane a kwashe

  2. 2

    In ta dahu se ki kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Asmau
Ummu Asmau @ummuasmau
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes