Raisins cookies

#CHEERS wan nan recipe tun last year da cookpad tayi mana 10 recipe 4 christmas da chef jahun na koye shi kuma ina yawan yi mu chinye da yara a manta baayi hoto ba se yau Allah yayi.
Raisins cookies
#CHEERS wan nan recipe tun last year da cookpad tayi mana 10 recipe 4 christmas da chef jahun na koye shi kuma ina yawan yi mu chinye da yara a manta baayi hoto ba se yau Allah yayi.
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki tanadi duk ingredients dinki seki samu bowl kisa butter brown sugar white sugar egg and vanilla flavour sekiyi creaming dinsu da whisker
- 2
Seki zuba flour kiyi mixing ya zama dough seki zuba gyadar ki da raisins kiyi mixing seki rufe a leda kisa fridge na tsawon 30mnts
- 3
Bayan 30mnts seki fito dashi zakiga ya danyi tauri seki debo da spoon kisa a hannu ki kiyi molding ki jera a oven try ki gasa na tsawon 20mnts
- 4
Seki barshi ya huce sosai kafin a ci
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai