Indomie da busashin kifi

Aisha Abubakar
Aisha Abubakar @aishbil

Indomie da busashin kifi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mk
1 yawan abinchi
  1. Indomie 2
  2. Kihi 2
  3. Tattasai 3
  4. Albasa 1
  5. Mai
  6. Magi

Umarnin dafa abinci

30mk
  1. 1

    Kidauku indominki sannan ki you jajjaginki ku nika sai ki ajegifi saiki dauku tokunya ki zuba mai kadan saiki zuba jajjaginki

  2. 2

    Sannan ki Bari ya suyu saiki dauku ruwa tafasasu ki zuba saiki zuba maginki

  3. 3

    Sannan ki zuba kifinki da Kika ciriwa kaya In kinaso Zaki iya jikashi da ruwan dimi kamin ki gwara sannan ki zuba

  4. 4

    Induminki saiki xuba kihinki da Kika riga kikaciriwa kaya saiki xuba ki rufi bayan mintona saiki bude zakiga ta tsane saiki saujar ki xube sai ce

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Abubakar
Aisha Abubakar @aishbil
rannar

sharhai

Similar Recipes